1Yabi Ubangiji, dukanku al’umma;
ku ɗaukaka shi, dukanku mutane.
2Gama ƙaunarsa da girma take gare mu,
amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada.
Yabi Ubangiji.

Notes


*Zabura 117:2 Da Ibraniyanci Hallelu Ya